Harin Kaduna da Katsina, Fabrairu 2021
Appearance
Iri | aukuwa |
---|---|
Kwanan watan |
24 ga Faburairu, 2021 25 ga Faburairu, 2021 |
Wuri | Jihar Kaduna |
Ƙasa | Najeriya |
Adadin waɗanda suka rasu | 36 |
A ranakun 24 da 25 ga watan Fabrairun 2021, ƴan bindiga sun kashe mutane 36 a Kaduna da jihar Katsina ta Najeriya.[1]
Lamarin
[gyara sashe | gyara masomin]Wasu gungun ƴan bindiga ne suka kai jerin hare-haren ɗauke da makamai a kauyukan jihohin Kaduna da Katsina a Najeriya .[1] Ƴan bindigar sun kona gidaje inda suka kashe mutane 18 a kowace jiha tare da jikkata wasu da dama.[1]
Bayan wani harin da aka kai ya kashe mutane 7, wata majiya kuma ta ce adadin waɗanda suka mutu ya kai 97.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Gunmen kill 36 in attacks in northern Nigeria". Al Jazeera English. 25 February 2021. Retrieved 26 February 2021.
- ↑ "Bandits kill 97 people in Kaduna in February". pulse.ng. 28 February 2021. Retrieved 16 January 2022.